iqna

IQNA

hardar kur’ani
Alkahira (IQNA) Sheikh Shoghi Abdul Ati Nasr wanda ya fi kowa karatun kur'ani mai tsarki a lardin Kafr al-Sheikh na kasar Masar ya rasu yana da shekaru 90 a duniya bayan ya shafe shekaru 80 yana hidimar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3490404    Ranar Watsawa : 2024/01/01

Alkahira (IQNA) Ma'aikatar kula da harkokin kur'ani ta Masar da ta gabatar da rahoto kan ayyukan kur'ani na wannan ma'aikatar a shekarar 2023, ta bayyana kafa da'irar kur'ani fiye da dubu 219 da da'irar haddar kur'ani 102,000 a bana, da kuma gudanar da gasa da dama, daga cikin muhimman ayyukan kur'ani. ayyukan wannan ma'aikatar.
Lambar Labari: 3490380    Ranar Watsawa : 2023/12/29

Dubai (IQNA) A ranar 22 ga watan Satumba ne aka bayyana sunayen wadanda suka lashe gasar haddar kur’ani ta kasa da kasa karo na 7 na “Sheikha Fatima bint Mubarak” a birnin Dubai na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, kuma wakiliyar kasar Jordan ta samu matsayi na daya.
Lambar Labari: 3489861    Ranar Watsawa : 2023/09/23

Tehran (IQNA) An fara gasar haddar kur'ani mai tsarki ta kasar Libya karo na 10 a birnin Benghazi tare da halartar wakilai daga kasashe 40.
Lambar Labari: 3487419    Ranar Watsawa : 2022/06/14

Tehran (IQNA) an kaddamar da wata hanya ta hardar kur'ani ta hanayar yanar gizo a kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486578    Ranar Watsawa : 2021/11/18

Tehran (IQNA) Abdulrahman Adzar matashi ne dan kasar Morocco da yake da burin ganin ya kamala hardar kur’ani baki daya
Lambar Labari: 3485747    Ranar Watsawa : 2021/03/16

Tehran (IQNA) Umar Makki dan shekaru 6 a duniya shi ne mafi karancin shekaru a kungiyar makaranta da mahardata ta kasar Masar.
Lambar Labari: 3485467    Ranar Watsawa : 2020/12/17

Tehran (IQNA) an girmama yarinya mafi karancin shekaru a  kasar Tunisia da ta hardace kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3485286    Ranar Watsawa : 2020/10/18

Tehran (IQNA) Samra’a Muhammad Zafer Al’umairi Al-shuhari toshuwa ce ‘yar shekaru 98 da ta hardace kur’ani mai tsarki a  kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3484791    Ranar Watsawa : 2020/05/13

Tehran (IQNA) cibiyar kula da harkokin kur’ani ta kasar Kuwait ta sanar da wani shiri na hardar kur’ani kyauta ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3484652    Ranar Watsawa : 2020/03/24

Bangaren kasa da kasa, mai bayar da shawara ga babban mufti na Masar ya bayar da shawarwari kan hanyar hardar kur’ani mafi sauki.
Lambar Labari: 3483955    Ranar Watsawa : 2019/08/16

Bangaren kasa da kasa, Misam Yahya Muhammad 'yar shekaru 6 ita ce yarinya mafi karancin shekaru da ta hardae kur'ani a hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3483775    Ranar Watsawa : 2019/06/26

Bangaren kasa da kasa, an gina makarantu 10 na hardar kur’ani mai tsarki a gundumar Aqsar da ke Masar.
Lambar Labari: 3482844    Ranar Watsawa : 2018/07/26

Bangaren kasa da kasa, an bullo da wani shirin bayar da horo ga yara na kan hardar kur’ani a lardin Jiza na Masar.
Lambar Labari: 3482827    Ranar Watsawa : 2018/07/12

Bangaren kasa da kasa, a gobe ne idan Allah ya kai mu za a karrama wasu kananan yara da suka hardace kur’ani a garin minsha na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482699    Ranar Watsawa : 2018/05/27

Bangaren kasa da kasa, an bude wata babbar cibiyar hardar kur’ani mai tsarki a birnin Aujla na kasar Libya.
Lambar Labari: 3481420    Ranar Watsawa : 2017/04/19